My red velvet nd chocolate cake

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

My red velvet nd chocolate cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 2 cupssugar
  3. 3butter
  4. 1 tbspnvanila extract
  5. 8eggs
  6. Colour
  7. 1icing sugar
  8. Coco powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisa 2butter da 2cups na sugar aroba kisa muciya kita murzawa se sugar yanarke sannan kixuba 8eggs dnki ki cigaba da juyawa sannan kiyi sieving dn 2cups din flour dinki dakuma Coco powder dinki.sekixuba cikin kwabin dakikayi kar yayi karpi sekixuba vanilla extract.

  2. 2

    Kicigaba da juyawa haryayi seki shapa butter a gwangon cake dinki sekixuba kwabin cake din rabi amma zakisa kikunna oven dinki kisa shi,sauran kwabin ki sekixuba colour dinki red xakiga yayi ja.

  3. 3

    Idan chocolate cake dinki yayie se ki SA plate kisa fridge,kiqara xuba red velvet dinki shima idan yagasu kisa a fridge.

  4. 4

    Idan yahuce kipiddashi kihada icing sugar da 1butter dinki sesungame kishape chocolate cake dinki sannan a dora red velvet dinki shima kishape shi amma sekinyanke saman kowane cake dashi zakiyi cutting kidora kai,my red velvet nd chocolate cake is ready

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes