Peanut

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Yanada dadi sosai Kuma kwalamace wacce Zaki iyayi ki aje idan yaranki zasu makaranta kibasu

Peanut

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi sosai Kuma kwalamace wacce Zaki iyayi ki aje idan yaranki zasu makaranta kibasu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki samu danyar gyadarki ja ba faraba kitsince dattin dake ciki kizuba acikin roba Mai dan fadi

  2. 2

    Sai kifasa kwanki cikin mazubi kisa suga da flavor da dan gishiri kadan kibuga sai sunhade,

  3. 3

    Saiki zuba cokali biyu na ruwan kwai da sugar da kika buga suka hade akan gyadar saiki juya sai sun hade saiki zuba yar fulawa akan matankadi ki tankada akan gyadar saiki juya sai ta hade saiki sake zuba cokali biyu na ruwan kwai kijuya idan sun hade saiki sake tankada fulawa kijuya haka Zaki yitayi har sai Kinga ruwan kwai da garin fulawar sun Kare zakiga gyadar tayi kiba sosai,

  4. 4

    Saikije kidaura Mai a wuta idan yayi zafi saiki zuba hadin gyadarki kiriqa juyawa harsai yayi ja saiki kwashe acikin kwando idan ya tsane saiki zuba akan tire tasha iska, shekenan kin kammala peanut dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes