Kayan aiki

  1. Gyada gwangwani 4
  2. Fulawa gwangwani 3
  3. 1Kwai
  4. Filebo Dan cire karnin kwai
  5. Mai n soyawa
  6. Suga gwangwani 1 d rabi
  7. Gishi Dan kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fasa kwai a hadashi d suga d Dan gishiri kadan a sa filebo a kada a xuba ruwa a kwan yadda xeyi ruwa,ruwa kamar Kofi daya

  2. 2

    Ki xuba gyadar a babban ruba me fdi ydd xakiji dadin juyawa dkyau,idan kika yrfa ruwan kwan kamar cokali biyu seki barbada filawa ki jujjuya rubar ko Ina y smu haka xakiyi tayi hr ruwan kwan y kare bulawar t shige,shikenan se soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Zakariyya Abubakar
rannar

sharhai (4)

Mumjaleela
Mumjaleela @mumjaleela
@jaddeen019 masha Allah zeyi dadi sosai kuwa,amma gyadar se ansoya kokuwa

Similar Recipes