Potatoes chips cabbage and fry egg

Megidana yanason wannan hadin
Potatoes chips cabbage and fry egg
Megidana yanason wannan hadin
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki feraye Dan dakalin ki yanka ah tsaitsaye in kin gama saiki wanke kisane ah kwalanda kisa kishiri kadan ki jujjuyashi. Sai ki daura Mai awuta idan yayi zafi saiki zuba inya soyu saiki kwashee kizuba ah kwalanda saboda man ya tsane saiki zuba ah plate
- 2
Sai kifasa kwanki uku acikin Dan roba ki yanka Dan albasa kadan ki yanka attarugu inasa rabine saboda oga bayasonshi da yaji saikisa Maggi daya kikadashi y kadu saiki daura pan naki awuta kidan diga Mai inyayi zafi saiki zuba Kwan ingefe daya y soyu sainkijuya daya barin inyayi saiki sauke kisa agefen dankalin
- 3
Cabbage dinki kwata saiki yankashi ah tsaitsaye ki wnkeshi da veniger ki tsane sannan kizubashi acikin kwano kisa Dan Maggi saiki zuba mayonnaise da kwai dafaffe Wanda kika yanka Shi kanana saiki hadeshi Shima kizuba agefen sauran dankali da kwai Zaki iyasa karas da sauran kayan hadin
Similar Recipes
-
-
Fried Irish with cabbage egg sauce
#ramadanclass, nayi wannan girkinne saboda wani lokaci my oga yanason abu marar nauyi da dare. Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
-
Scramble Vegetable Egg
Just Decide to do it As My Special Yummy Breakfast.. Try it It's Yummy & Delicious 😋God Blss Cookpad Nigeria Mum Aaareef -
-
-
-
Chicken shawarma
#SHAWARMA. Ansayomin gasashshen naman kaza kuma gashi cikina ya ciki,sai nasaka cikin fridge, inata tunanin yazanyi dashi kawai sainayi tunanin nasakashi cikin wannan hadin shawarma. Shawarma nayi matukar dadi,iyalina sunji dadinta kuma sun yaba. Samira Abubakar -
-
-
-
Cabbage souce
Wannan souce ina masifar sonta💔🤤😋inason kowa ya gwada tana bada ginger😂😂 Mrs,jikan yari kitchen -
Wainar Irish potatoes
Wannan wata hanyace ta sarrafa dankalin turawa.kuma hadin yayi dadi sosai Jantullu'sbakery -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Special egg potatoes
Hmm wann girkin ae shine manta dankwalinki sbd dadi gsky duk wanda bai gwada b an barshi abaya ynd matukar dadi muda iyalina munson shi sosaeNayi mana shi na karin kumalo#kitchenchallenge Meenarh kitchen nd more -
More Recipes
sharhai