Samosa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Dandano
  3. Tattasai, tarugu
  4. Gishiri
  5. Nikakkan nama
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki tankade flour kisa gishiri kizuba ruwa ki kaubata kamar kaubin kalallaba Amma yafi kaubin kalallaba kauri.sai dau ko frying pan (non-stick)Sai kindinga shafa kwaiben dakikayi kuma ba"a cika wuta sosai,hakan Zaki dinga yi harki Gama ga badaya.

  2. 2

    Sai kixo ki yayyeyanka wannan dough din naki in to four pieces,ki aje shi gefe.

  3. 3

    Zaki axa nikakken namanki saman wuta kizuba mai da tattasai da tarugu ki soya kiza dandanonki ki soya, inya soyu Sai ki sauki.

  4. 4

    Daman dough dinki yanan Sai ki fara filling dinshi.

  5. 5

    Sai ki soya shi Amma Karya soyu Don ba'ason ya kone. Aci Dadi lafiya 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

sharhai

Similar Recipes