Shinkafa me kaninpari da peas

Gumel
Gumel @Gumel3905
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke shikafa a tafasa ruwa da gishiri idan ya tafasa se a zuba idan ta kusa nuna se a wanke

  2. 2

    A gyara peas a wanke bayan anyi per boiling se a zuba tare da kaninparin a juya se asa ruwa daidai misali asa leda a rufe se asake dorawa a wuta.

  3. 3

    Idan ta nuna se a sauke za' aaji kamshin kaninparin yana tashi. za'a iya ci da miyar da ake bukata.😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes