Samosa

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Favourite snacks dina ne akawai dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
20 yawan abinch
  1. 10 cupFlour
  2. 5 cupCorn flour
  3. 5 cupMai
  4. Gishiri cokali daya
  5. Nama tsoka goma
  6. Carbage daya
  7. Carrot biyar
  8. Maggi
  9. Curry
  10. Spices
  11. Attarugu

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki zoba flour,corn flour,salt kadan a bowl sai ki saka ruwa ki juya yayi kauri kadan

  2. 2

    Ki dauko electric samosa pan ki saka socket ki kunna idan yyi zafi ki saka shi aciki kwabin ki ki fitar sai ki ga ya fitar da samosa peper

  3. 3

    Idan kuma baki da zaki iya using samosa pan ko frying pan da brush zaki ska brush cikin kwabin ki kina debuwa kina shafawa a pan har yyi kibarshi minti biyu sai ki cire samosa peper ki

  4. 4

    Ki hada sauce da zaki saka aciki

  5. 5

    Ki yanke carbage,carrot,albasa,kiyi greating attarugu ki sai ki dauko naman ki ki tafasa shima kiyi greating dinshi

  6. 6

    Zaki zoba mai a pan idan yyi zafi ki saka carbage,carrot albasa,attarugu,namakiyita juyawa sai kisaka,maggi,curry,gishiri,spices ki juya minti biyar ki sauke

  7. 7

    Ki zo ki nada shape din Samosa ki saka sauce dinki aciki haka zaki yitayi har ki kare

  8. 8

    Sai ki aza mai idan yyi zafi ki soya.....aci lfya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

Similar Recipes