Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Mai
  3. Gishiri
  4. Filling
  5. Nukakken nama
  6. Dandano
  7. Albasa da attaruhu
  8. Tafarnuwa
  9. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tankade fulawa ki zuba mai da gishiri ki kwaba kamar kwabin metpea sai ki rufe kamar minti 20

  2. 2

    Ki sa mai a pan saikisa tafarnuwa da nukakken nama kisa albasa da dandano da kayan kanshi ki juya ki rufeshi har ruwansa ya tsotse shikenan

  3. 3

    Ki dauko kwabin ki gutsura kanana ki shafa mai ajikin ko wanne ki fadada shi suyi kai daya saiki hada kamar guda biyar ki rolling ki dora nonstick pan a wuta amma karki cika wutar saikisa ki Gasa ki juya dayan barin shima yagasu

  4. 4

    Sai ki fitar da round shep ki raba shi gida hudu kamar triangle.ki cire ahakali.ki kwaba wata fulawa kadan da dan kauri akeso saiki saikina dauko fulawar ki kina zuba kayan hadinki kina like wa har ki gama saiki soya amai shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes