Vanillah cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 12kwai
  2. 3 cupfulawa
  3. 2 cupsugar
  4. 2simas
  5. Flavour
  6. 3spoon Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yi mixing butter da sugar har sai kin daina jin ta

  2. 2

    Sai ki zuba kwai daya bayan daya har ya kare sai ki juya da mixer ko hannu ko muciya

  3. 3

    Sai ki tankade fulawarki tareda baking powder ki zuba ki juya saannan a saka flavour

  4. 4

    Kiyi preheating oven dinki idan yayi sai ki zuba cake din da kikayi mixing ki bashi minti 30 40.

  5. 5

    Idan yayi zaki saman ya qafe ba ruwa sai kisa tooth pick ki gani in ya fito ba komai to yayi sai ki cire

  6. 6

    Idan zaki juye ki saka Leda saboda kar ya laqe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes