Vanilla cup cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupFlour
  2. 20Egg
  3. 3 cupSugar
  4. Baking powder 2 spoon
  5. 3Butter simas
  6. Inibi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki sa butter dinki acikin ruba kisa sugar sai kiyi mix dinsu bayan kingama sai ki fasa egg aciki ki juya sosai

  2. 2

    Ki xuba baking powder kixuba flavour aciki sai ki xuba flour aciki amma fa kadan kadan xaki dunga xubawa

  3. 3

    Bayan kin gama sai ki xuba aciki paper kisa inibi asama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hajeerkitchen
Hajeerkitchen @cook_18508655
rannar

sharhai

Similar Recipes