Kayan aiki

  1. 2Fulawa Kofi
  2. 1Sugar Kofi
  3. Madara chokali 2
  4. chokaliBaking powder karamin
  5. 1Butter
  6. 8Kwai
  7. Flavour chokali 1
  8. Colour optional

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada butter da sugar kiyita bugawa har yakoma cream sugar ya narke

  2. 2

    Ki zuba kwai daya bayan Daya ki hada fulawa da Hoda ki juya ki zuba flavour ki zuba Madara ki kawo fulawa ki zuba ki dibbi wani daban a wani bowl ki zuba colour inkinaso

  3. 3

    Ki jera baking paper dinki ki zuba kullinki ki gasa Zaki iya samuna 25 pcs da Wann measurement din acidadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes