Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1Butter
  3. 5Kwai
  4. Sugar 1 cup
  5. Coco powder 3 tbs
  6. Flavour 1 tbs
  7. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki zuba butter a roba saiki zuba sugar kiyita mixing sai yayi fari saiki zuba kwai da flavou kiyita juya wa sai suga ya narke saiki zuba flour da bakin powder Kiyita mixing dinta sai ta hade

  2. 2

    Sai ki samu roba ki zuba hadin kadan saiki zuba coco powder ki motsa

  3. 3

    Daganan saiki dauko fan dinki kizuba hadin bata din sai ki zuba na hadin coco powder saiki sa a oven ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes