Biredi mai kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Slice bread
  2. Kwai2
  3. Maggi1/2
  4. Albasa
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki fasa kwanki sai ki yanka albasa kisa maggi sai ki kada

  2. 2

    Sannan ki dauki bread din ki ki shafe shi da Ruwan kwannan gaba da baya

  3. 3

    Sai ki samu frypan ki dura shi a wuta in ya dauki zafi ki sa mai kamar xaki soya kwai sai ki dauki bread din ki da kika shafawa kwan ki sa shi a frypan in ya gasu sai ki joya dayan barin in shima yayi sai ki sai ki dsuke kisa wani haka zakiyi tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes