Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bread me yanka yanka
  2. Zuma
  3. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kidauki slice bread dinki kishafeshi da butter

  2. 2

    Kidauko wani slice din shima kishafa seki hadesu

  3. 3

    Kijona toaster dinki idan yayi zafi kisahfeshi da butter, seki dauko bread din kisaka ki gasashi

  4. 4

    Idan yagasu seki shafeshi da zuma, aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes