Kayan aiki

  1. Doya
  2. Tarugu, tattasai, albasa
  3. Seasonings
  4. Mai Dan soyawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki datse qanana sai ki dafa ta

  2. 2

    Ki jajjaga tattasai Tarugu da albasa... Sai ki hade su da doya da seasosings sai ki daka Su duka

  3. 3

    Bayan sun hade sai K ki mulmula Su...kina tsomawa cikin qwai Da kk kada kina soyawa...on low heat... Enjoy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hassanerothman
Hassanerothman @ananooo
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes