Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Bread
  2. Butter
  3. 1sardines
  4. 3eggs
  5. Onion
  6. Red pepper,garlic,ginger
  7. Maggi,curry,
  8. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Here is the ingredients you may need

  2. 2

    First of all zaki jajjaga red pepper da garlic da ginger da Attarugu sai ki yanka Albasanki bayan kigama saikisa oil achikin pan naki in oil din yayi zafi saikisa albasanki da tattasai da attarugu da garlic da ginger kisuya shi sosai bayan kin kuya saikisa maggi da curry sai ki juya

  3. 3

    Bayan kin suya kayan miyanki sai kiyi mixing din egg naki da sardined da maggi sai ki zuba achiki sai ki jujjuya

  4. 4

    Kishafama bread naki butter sai

  5. 5

    Sai kisa souce din dakikayi achiki sai ki rufi saman da another bread din ki kunna tostanki kishafamasa buta sai kirufi yayi zaki

  6. 6

    Sai kisa bread din achiki ki rufi shi for some minutes sai ki bude shi zakiga yayi kaman cake kuma zakiga yayi kyau sosai kuma yana kamshi sosai

  7. 7

    Now it don it taste and yummy 😘you can take it with tea or juice

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Adama Babacha
Adama Babacha @Adaabdul0069kitchen
on
Adamawa state
cooking is my dream I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes