Gashesshen kaza

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza guda daya
  2. Kayan kanshi da dandano
  3. Attatugu
  4. Citta
  5. Tafarnuwa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Gakayan daxaki samu inkuma bakidashi xaki iya marinating daduk abunda kike dashi kamansu Mai,yaji,Maggi dadauransu sekiwanke kazarki ki tsaneta sekisamu roba kixuxxuba kayan da zakiyi marinating dashi ki kwaba

  2. 2

    Seki shafe kaxar ko Ina yasamu sekisaka a fridge na awa uku ko fiye seki kunna oven dinki yayi xafi ki gasashi a wuta kadan na awa daya da rabi xuwa awa biyu

  3. 3

    Gashinan yagasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes