Gashashiyar Kaza

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Ina kaunar kaza sosai, shiyasa nakan sarrafata ta hanyoyi daban daban.

Gashashiyar Kaza

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Ina kaunar kaza sosai, shiyasa nakan sarrafata ta hanyoyi daban daban.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza guda daya
  2. Sinadaran dandano
  3. tafarnuwaKayan miya, tattasai, albasa, citta,
  4. Mangyada cokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nawanke kazata fes, sannan na daddaka tafarnuwa da citta da kuma maggi da kayan dandano, nashafe kazata dashi, nasaka a firij har kayan ya shige ajikin kazan na awa daya.

  2. 2

    Na dauko abin gashin kazata nashafa masa man gyada kadan, sannan na jera kazata akai.

  3. 3

    Na kara yanka albasa tattasai, da tumatur kadan na zuba mai nasa maggi kadan da curry na soya sama sama na ajiye agefe, danaga kazata ta dahu komi ya kankama saina dauko soyayyen kayan miyan na zuba aciki yayi kamar source.

  4. 4

    Saina xuba akan naman nabarshi harya tsotse, saina na kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes