Tsiren kaza

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Nidai nakasance masoyiyar kaza🤣 inason duk wani abu daakyi daga kaza

Tsiren kaza

Nidai nakasance masoyiyar kaza🤣 inason duk wani abu daakyi daga kaza

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
15 yawan abinchi
  1. Tsokar kaza kilo daya
  2. Albasa
  3. Ja da koren tattasai
  4. Sinadaran dandano
  5. Garin Tafarnuwa da citta
  6. Garin girfa da cardamon
  7. Mai
  8. Tsinken tsire

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Da karfo zaki wanke tsokar kazar se ki yankata dai dai girman da kikeso. Seki zubata a roba kisa sinadaran dandano da garin citta dana tafarnuwa da girfa da cardamon ki juya kisa a fridge na tsahon 1hr Seki dauko albasa ja da koren tattasai duk ki yanka sa

  2. 2

    Seki sami tsinken tsire ki tsira kazar kisa albasa ki jan tattasai kisa kore haka haka har ya cika hat sekinyawa duka seki zuba mai kadan akasokon gashinki ki dora a kan wuta kizuba tsirenki ki gasa harse yayi sekuchi da abinda kuke so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@khamz93350551 nima de gaskiya ina son Dajjajah 🐔🍗🐔

Similar Recipes