Kaza 2

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

akwai dadi yakamata uwargida ta gwada

Kaza 2

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

akwai dadi yakamata uwargida ta gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Kayan kanshi
  3. Albasa
  4. Dandano
  5. Kwai
  6. filawa
  7. Garin buredi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan kin dafa kazar ki zaki jajjaga tattasai albasa da Kayan kanshi da na dandano sai ki fasa kwai isa aciki

  2. 2

    Sai kisa wa filawar ki dandano gaarin buredin kima haka

  3. 3

    Sai ki daura mai yayi zafi sai kisa kazar a kwan sai kisa shi a filawa ki kara sasha a kwai saiki sashi a garin buredi saiki soya shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes