Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Cucumber
  2. Na'ana'a kamar ganye ashirin
  3. Sugar to taste

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka cucumber dinki kisa a blenda da na'ana'a kiyi blending sai ki tace kisa sugar ajuya dai dai taste din da ake so

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes