Zobo drink

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
Kaduna

Idan kika gwada wannan zobo me abarba da cucumber,kika barshi yayi sanyi kikasha zakizo ki bani labari😁

Zobo drink

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Idan kika gwada wannan zobo me abarba da cucumber,kika barshi yayi sanyi kikasha zakizo ki bani labari😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupZobo
  2. 1pineapple
  3. 1cucumber
  4. Cloves (kanunfari)
  5. Ginger (fresh)
  6. Sugar or foster Clark (to taste)
  7. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki dauraye ganyen zobo a ruwa sau daya saboda rage datti saiki saka a tunkunya

  2. 2

    Ki sa kanunfarin, da ginger (wanda kin kankare bayanshi)

  3. 3

    Saiki yanka abarbanki ki cire bayan ki dauraye saiki xuba a cikin zobon ki daura a wuta ki barshi ya tafaso

  4. 4

    Ki yanka abarbanki da cucumber kisa a blender ki nuka suyi laushi

  5. 5

    Idan zobon ya tafasa saiki tace a roba ki kara kwashe wa ki maida wuta kisa ruwa

  6. 6

    Idan ya tafasa saiki kara tacewa ki zubar da ganye, ki dauko abarbanki da cucumber dinki ki tace akan zobon, saiki dan barshi ya huce. xaki iya kara ruwa ki tace abarban sau biyu

  7. 7

    Kafin kisa sugar koh foster clark dinki da flavor, ki kara tacewa saiki xuba a jug

  8. 8

    Best served chilled

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
rannar
Kaduna
food scientistfood lovera wife and mother
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes