Kunun gero da madara

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsGero
  2. Sugar to taste
  3. 4Citta
  4. 2 tbsKaninfari
  5. 2Barkono
  6. s

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kai a surfa miki geronki, a niqashi yazama gari ki tankadeshi, ki zuba kadan a faranti, kidinga yarfa ruwa kina juya farantin a hankali, zakiga yana miki qananan gaya.

  2. 2

    Ki dora ruwa a wuta inya tafasa ki zuba wannan gayan naki kina juyashi dan karya hade

  3. 3

    Kidama garin da ruwa, kidinga zubawa a tukunyar kina juyawa kidama madara da sugar ki zuba zaiyi kauri amma ba sosaiba saiki sauke

  4. 4

    Wannan kunu dadi ba magana.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes