Yam basket

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Yanzu lokacin azumine dole asan yadda zaa sarrafa doya sabida kar ta gunduremu

Yam basket

Yanzu lokacin azumine dole asan yadda zaa sarrafa doya sabida kar ta gunduremu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Nama nikakke Wanda aka gyara da kayan kamshi
  3. Mai don suya
  4. Flour
  5. Mayonnaise for ganishing
  6. Na'na'a for ganishing
  7. Attarugu
  8. Albasa
  9. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu doya me kyau dai dai yadda kike bukata ki dafa idan ta dahu ki marmasata sai kisa kayan kamshi Dana dandano

  2. 2

    Sai dunkula kamar haka sai kisa a cikin flour ki soya yayi golden brown saiki zuba nama a tsakiyayan kidansa dai abinda zai kayata maki kamar yadda nayi.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

Similar Recipes