Kayan aiki

awa daya
  1. Kaza
  2. Albasa
  3. Tattasai
  4. Mai kadan
  5. Attarugu
  6. Onga
  7. Maggi
  8. Kori
  9. Tyme
  10. tafarnuwaCitta da
  11. Gishiri da farin maggi

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko zaki Jara Kazan kicire dottin kizo ki wanke yafita tsaf kikawo albasa da tafarnuwa da citta da tyme da gishiri kadan da farin Maggi Shima kadan kidan zuba ruwa bamai ya waba

  2. 2

    Inyafara tafasa zakiji yafara kamshi Saiki juye sauran su attarugu, albasa, tattasai, da mai da sauran kayan Dan dano

  3. 3

    Kizuba yan kakkiyan albasa inyayi ki sauke aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
rannar
Gombe
I'm very simple and love cooking Indo mie ,and baking cake.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes