Spice paratha with egg source

Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583

Spice paratha with egg source

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Maggi
  3. Curry
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. 3eggs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zalki zuba All engredients dinki ki kwaba ki zuba ruwa dan kada kina juya har sai ya hade jikinsa sai ki rufe ki bashi 5 mint ya tashi sai ki yi kneading shi ki fitar da shafe ki dora fan a wuta ki fara gasawa

  2. 2

    Zaki yi grating attaruhu albasa ki zuba su ki soya su ki zuba maggi da curry ki kara juyawa sai ki fasa kwanki ki zuba kina juyawa har sai yayi sai ki rufe ki bashi 2 minutes shknn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes