Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka watermelon saikiyi blending dinta ki tace ruwan and set aside.

  2. 2

    Ki bare bakin bayan coconut saiki wanke ki yanka kanana kiyi blending dinta saiki tace ruwan ki hada akan ruwan watermelon saiki zuba milk and sugar kiyi stirring. Kisa a fridge yay sanyi dadi baa mgn.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes