Crunchy figer egg

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Wanan girki na saudaqar dashi ga sis rabi a #kitchenchanllenge#

Crunchy figer egg

Wanan girki na saudaqar dashi ga sis rabi a #kitchenchanllenge#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hrs
2 yawan abinchi
  1. 8Eggs
  2. Spices
  3. 1/2 cupFlour
  4. Mai
  5. Bread crumbs
  6. Maggi &salt

Umarnin dafa abinci

1hrs
  1. 1

    Zaki fasa kwai aciki roba sai kisa duk spicee dinki aciki sai kisa maggi da gishiri kadan sai ki kadashi sosai sai samu contener mai 4 corner kisa saboda anaso ya fito a tsaye sai kiyi steame dinshi idan yayi zaki fito dashi ki yanka,shi a tsaye sai kisa, Shi aflour sai kisa acikin kwai sai kisa a wanan bread crumbs din sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes