Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Bakar hoda
  3. .butter mesanyi
  4. Ruwa me sanyi
  5. Gishiri
  6. Tafashesshe,dakakken nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa namaki ki daka koki nika

  2. 2

    Kisamu flour Kisa bakar hoda,Kisa gishiri Kisa butter ki garwaya yashiga sosai xakiga yaxama kaman kasa haka sekisaka ruwan sanyi kadan kadan kina damawa harsekinga ya hade jikinsa sosai seki rufe ki ajiye na tsawon minti goma

  3. 3

    Kidauka kikara kneading dinsa Sai ki gutsura kiyicire round shape da karamin bowl sekisaka Naman ki rufe Kisa fork ki daddanne seki soya inkinaso Kuma Zaki gasa

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes