Meat pie

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Inason Cin meat pie sosai shiyasa nake yawan yinshi hardai na soyawa#myfavouritesallahmeal#sokotostate

Meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inason Cin meat pie sosai shiyasa nake yawan yinshi hardai na soyawa#myfavouritesallahmeal#sokotostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Butter
  3. Baking powder
  4. Gishiri ND maggi
  5. Nama
  6. Irish potatoes
  7. Curry
  8. Tattasai Albasa
  9. Mai
  10. Tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daga farko Zaki tankade fulawarki Sai kizuba gishiri da Magi kadan kisa baking powder kadan Sai kisa butter Ki Murje sosai saiki xuba ruwa kadan kadan akan fulawarki Kina murzawa harsai ta hade

  2. 2

    Saiki dafa nama idan Ya dahu saiki dakashi dankalin Ki ma Ki fereshi kiyanka shi kanana sannan kidafa shi shima sannan Ki yanka Albasa Ki yanka tattasai saiki Dora mai kadan wuta Ki zuba Albasa da tattasai da Tarugu inya soyu saikizuba nama da dankalin kisa Maggie da curry da yayi saiki sauke

  3. 3

    Saiki dauko flour Ki Dukulakanana saiki dauko Chopin bord kisa mucciya ko kwalba Ki mulmula saiki dauko souce din kisa a tsakiya inkinada Miet pie cutter saiki Amfanida ita inbabu kiyi using falk

  4. 4

    Da kin Kare shikenan sai suya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes