Meat pie

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Meat pie din nan naji dadinsa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
6 yawan abinchi
  1. Kofi 4 flour
  2. 1/2kilo nama
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Tagarnuwa
  6. Baking powder
  7. Mai
  8. 1/2Butter
  9. Curry
  10. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Dafarko ki Dora namanki a wuta kisa albasa da tafarnuwa. Da maggi idan ruwan jikinsa ya tsane kisa attarugu isa curry da kayan kamshi kisa mai ki soyashi

  2. 2

    Sai kuma kwabinki kisa flour kisa salt da baking powder kisa mai da butter ki kwaba kisa ruwa a kwabin kada kibarshi yayi ruwa. Bayan kin kwaba saiki mulmulashi

  3. 3

    Sannan ki dunga daukar daya bayan daya kina murzawa saiki zuba had in namanki saiki mai da ki rufe kisa fork ki danne

  4. 4

    Haka zakiyiwa sauran har ki gama saikizo ki soya, shikenan kin gama aci dadi lapia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes