Mango juice

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

#PAKING,yanada dadi sosae kuma natural juice ne

Mango juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#PAKING,yanada dadi sosae kuma natural juice ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki nemi mangwaron ki kiwanke,but kiyi amfani da manya mangwaro yafi kuma yafi dadi,kicire bayanshi kiyankeshi kiyi blending dinshi.

  2. 2

    Idan kingama kitace kisa sugar da flavor dakuma kankara,zaki iya sa tiarra but idan kika barshi natural zefi amfani,yanada dadi sosae ga amfani ga lapiyar dan adam

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes