Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kazarki ki rabata yadda kikeso,sai ki wanke kisa a tukunya kisa maggi,gishiri,albasa,kayan kamshi da ruwa kadan ki dafata tayi Rabin dahuwa,sai ki tsane ki aje gefe
- 2
Sai ki aza kaskon suya kisa mai yayi zafi ki soya kazar ki aje gefe,itama awara ki yanka kanana ki soyata ki aje gefe
- 3
Ki wanke tarugu da tattasai ki jajjagasu yadda kikeson yawansu,sai ki yanka albasa manya ki aje a gefe,sai ki Dora tukunya kisa mai kadan kisa tarugu da tattasai,kisaka danyar citta da kika gyara kika daka,sai ki juya zuwa minti ukku haka
- 4
Sai kisa maggi,curry,kayan kamshi da gishiri kadan,sai ki dauko kazarki da awara da kika soya ki zuba akai,sai ki zubar tafarnuwa da kika daka,sai albasa da kika yanka manya sai ki juya komai ya game sai ki kulle tukunyar kibata minti biyu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Farfesun kaza
Zamanin da ba'a cika soya kasa ba sedai farfesu kuma yanada dadi sosai😋#gargajiya Asma'u Muhammad -
-
-
-
Farfesun kaza
#kitchenhuntchallengeMaigida na yanasun farfesu Duk sanda nayi yana ci yana santi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Tsiren awara
Kitchenhuntchallenge saboda yadda nakeson awara shiyassa nake kokarin na sarrafa to kowanne fanni kuma wannan tsiren awaran yayi matukar dadi Delu's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai