Farfesun naman kaza da kifi farfashe

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Yanada mutukar dadi kuma yana ni'ima

Farfesun naman kaza da kifi farfashe

Yanada mutukar dadi kuma yana ni'ima

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

talatin da biya
  1. Naman kaza
  2. Farfashe
  3. Attaruhu
  4. Na'an
  5. Lemon gress
  6. Corianda
  7. Tumatir
  8. Masoro
  9. Onga
  10. Maggi
  11. Gishiri
  12. Kayan kanshi
  13. Tafarnuwa
  14. Danyar citta
  15. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke namanki kiwanke kifinki kibarsu su tsane kizuba kayan dandano Dana kanshi kijuya sosai sai suyi kamar minti ishirin saiki jajjaga kayan miyarki ki kunna huta kidaura tunkunya kizuba mai kisa albasa kisoya kisaka attaruhu sannan kizuba sinadarin dandano dana kanshi kidebo ruwa kizu kijujjuya kisa corianda kisa na'ana kisa lemon grass saiki dauko namanki kizuba kidauko kifi kizuba kibashi minti sha biyar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes