Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

ya
  1. 1

    Da farko zaki wanke kazarki,ki tsaftace ta sosai,Sai ki yayyankata.

  2. 2

    Ki zuba ta a tukunya, ki saka ruwa bada yawa ba,sai ki saka thyme,curry,gishiri kadan,sai ki yanka albasa ki saka akai ki barta ta dafu,

  3. 3

    Sai ki jajjaga tattasai,tarugu da albasa ki zuba akwai,ki kawo maginki ki saka akai,ki daka yaji,citta,Kanin fari,tafarnuwa da daddawa ki saka akai

  4. 4

    Ki rufe ki barta ta ida dafuwa sai sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes