Farfesun kaza

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Barka da shan ruwa #FPPC

Farfesun kaza

sharhuna da aka bayar 2

Barka da shan ruwa #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kaza
  2. 3Tarugu
  3. 1Albasa
  4. tspn Tafarnuwa 1
  5. 1tspn citta
  6. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kazarki ki zuba a tukunya

  2. 2

    Ki zuba jajjagen tarugu da albasa

  3. 3

    Ki zuba citta da Tafarnuwa da dandano

  4. 4

    Ki kawo ruwa kofi daya da rabi ki zuba

  5. 5

    Ki dora a wuta ki rufe da murfin tukunyar

  6. 6

    Bayan an dauki lokaci se kisa cokalin miya ki juya ko ina se ki rufe

  7. 7

    Haka zaki cigaba da dahuwa har kazarki ta dahu

  8. 8

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

Similar Recipes