Farfesun kaza

Amina Bugawa
Amina Bugawa @gulumbe

Akwai Dadi sosai #MLD

Tura

Kayan aiki

  1. Kaza 1
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Maggie
  5. Tarugu 5
  6. Curry
  7. Albasa, 2
  8. Ruwan khal

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asamu roba azuba kaza asa ruwan khal awankesa tas duk karnin yafice

  2. 2

    Se asamu asa atunkunya ayyanka albass adora ta awuta

  3. 3

    Asa inya daku de ajuye akan kazar azubasu Maggie da curry abarta harse ta tsuma tadahu se asauke

  4. 4

    Asa citta kanunfari da tafarnuwa a turmi adaka se alwao tarugu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Bugawa
Amina Bugawa @gulumbe
rannar

Similar Recipes