Faten dankalin turawa da fruit salad

Mrs Aliyu Tk
Mrs Aliyu Tk @cook_23367866
Jos
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Mangyada
  3. Soyayyiyar kaza
  4. ganyeAlbasa me
  5. Sinadaran kamshi
  6. Sinadaran dandano
  7. Albasa
  8. Attaruhu
  9. Tattasai
  10. Fruits salad
  11. Kankana
  12. Ayaba
  13. Koren tufa
  14. Jan tufa
  15. Fanta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya mangyada idan yayi zafi ki yanka albasa ki zuba sannan jajagen attaruhu da tattasai ki soya sai ki zuba ruwa dan daidai ki rufe ya tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasa ki zuba dankalin ki da kika fere kika wanke sannan ki zuba sinadaran kamshi dana dandano ki gauraya

  3. 3

    Idan ya kusa nuna ki yanka albasa me ganye ki wanke ki xuba kibashi 10minutes

  4. 4

    Ki yanka kankana,ayaba,koren tufa da jan tufa ki zuba a bowl ki dauka fanta ki zuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Aliyu Tk
Mrs Aliyu Tk @cook_23367866
rannar
Jos

Similar Recipes