Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki gara Naman ki, kisami tukunya kisa Naman ki zuba magi da dakarkiyar cittar ki da tafarnuwa, ki rufi ki bashi ta tadahu.
- 2
Idan ta dahu kisami turmi kizuba Naman da taruhu da albasa ki daka, idan kinaso zaki'iya dada magi, yana dakuwa kashin zairin ka fita.
- 3
Kisami kasko kizuba Mai da Naman kiringa zuyawa ahankali. Kina huyawa yanayin ja ahankali haryayi ki sauke. Huta baya baya bayasan huta sossi a city dadi lfy.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Parpesun naman Kaza
Parpesu yana taimakawa jen gyara baki ga mai lafiya ko mara lafiyan da ke gagara cin abinci #parpesurecipecontest Yar Mama -
Danbun Naman Kaza
Danbu akwai dadi, ci haka ko da bread. Ko asa yazama acikin meatpie. Iklimatu Umar Adamu -
-
-
Dambun kaza
Wanna dambun nayishine wa babana yanaso sosai... Nakanyishikuma na ajiye inzanyi samisan yara na school Wanda zai jima bazai bachiba. Mom Nash Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Nadadden burodi me naman kaza
Girki nan Yana da dadi ga sauki nafi yinsa da safe saboda baya cin lokaci kuma iyalina suna sansa Bakeo -
-
-
-
Dambun naman sa
#NAMANSALLAH Yayi dadi sosai wlhy , nayi shine saboda dambu nada dadi gurin ci ga yarona. Tata sisters -
-
Tsiren kaza
Xan yiwa oga girki Naga duk Naman Se kirjin kaza,be fiya masa dadi a haka ba, sabida yayi tsoka da yawa, Shine na Sarrafa shi Yummy Ummu Recipes -
Kosan rogo mai naman kaza
Matan an san mu da hikima da dabaru a madafi(kitchen). Hakan yasa muke sarrafa abubuwa da sukayi saura zuwa wasu ababen daban. Sauran naman kaza soyayye dashi nayi. #kosairecipecontest Yar Mama -
-
Dabun Naman sa
dafarko nawanke naman ,nadora awuta nasa albasa, kayan kanshi,gishiri,magi,Kori,chitta,tafarnuwa nadora awuta nabarshi yayita dahuwa har yayi laushi sosai sannan na sauke na barshi ya huce sannan na fara dakawa ahankali harna gama sannan na wawwarashi yayi wara wara sosai . hadiza said lawan -
-
-
-
-
Parpesun naman kaza
Wannan girki nayishine domin iyalina kuma gaskiya yayi masu dadi sosai naji dadinsa sosai nima. #parpesurecipecontest Meenat Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12676087
sharhai