Farfesun naman kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza half
  2. 3Tattasai
  3. 4Attarugu
  4. 1Albasa
  5. Mai 4tablespoon
  6. Magi
  7. Bakin yaji half teaspoon
  8. Tafarnuwa2
  9. 2Daddawa
  10. 1Citta
  11. 1Gyadar miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara wanke namanki ki yayyaka shi kisa sannan sai ki jajjaga tattasanki da attarugu ki yanka albasa sannan ki daka kayan kamshinki sai ki dora tukunya a wuta kisa jajjagenki da kayan kamshi kibarshi ya tafasa sannan ki dauko namanki da magi curry albasa kisaka kibarshi ya dahu har sai kinji kayan kamshinki sun dahu yadda yakamata dan in basu dahu ba naman bazaiyi dadi ba kuma zai iya yin daci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes