Kwallan doya da kaza

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan kwallan doyan akwai dadi karma agun buda baki.

Kwallan doya da kaza

wannan kwallan doyan akwai dadi karma agun buda baki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti arba in
na mutum hudu
  1. doya rabi
  2. attarubu hudu
  3. albasa daya
  4. magi hudu
  5. kwai hudu
  6. mai kofi biyu
  7. tafarnuwauku

Umarnin dafa abinci

minti arba in
  1. 1

    Dafarko yanka doya na wanke saina zuba gishiri kadan na dora a wuta na barta ta dahu sannan na tace na barta ta huce sannan na gyara attarubu,albasa, tafarnuwa magi, sai na jajjaga su guri guda na dunga sa doya ina dakawa harsaida na gama sannan na dunga mulmulawa ina ajjewa agefe harna gama.

  2. 2

    Sannan na dora mai awuta saina kada kwai na dunga tsomawa aciki ina sawa a mai ina soyawa harnagama shikenan sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes