Spiced Crackers

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Domin kwalama😋😋😋😋

Tura

Kayan aiki

15minutew
daidai
  1. 1 1/2 cupFulawa
  2. Curry kadan
  3. 3Maggie guda
  4. TafarnuwaYar kadan ki daka
  5. Mai cokali 1
  6. cokaliDakakken yaji Rabin
  7. Sai ruwa
  8. Spices duk wnada kike dashi Koda ya Kai kala 10 ki saka

Umarnin dafa abinci

15minutew
  1. 1

    Da farko, Ki Sami roba me tsafta ki tankade fulawa. Sai ki zuba duka kayan hadin Banda ruwa ki juya su hade guri 1

  2. 2

    Sannan ki zuba ruwa ki kwaba kada yayi tauri kar ayayi ruwa Kuma

  3. 3

    Taurin dai kamar na meat pie din gashi Sia ki barshi ya huta na mintuna 5.

  4. 4

    Sai ki murza yayi falen falen ki yayyanka a tsaye da wuka

  5. 5

    Sai ki saka cutter ki sake yayyankawa sannan ki soya a Mai me zafi.

  6. 6

    An gama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

Similar Recipes