Kayan aiki

Awa daya
3 yawan abinchi
  1. 1 1/2Shinkafa kofi
  2. Wake rabin kofi
  3. Kala ta girki kadan
  4. Ruwa yanda zai ishe ki

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Ki gyara wake ki wanke,ki dafa shi har yayi laushi,a tsane shi a abun tsanewa.

  2. 2

    A wanke shinkafa a dora a wuta a tafasa ta tafasa daya,a wanke a mayar wuta,idan ta kusa dahuwa sai a devi kafan a ajiye a gefe,idan wancan ta dahu sai a sauke.A dujo wanxan ragowar shinkafar da da aka ajiye a saka mata kala mai kalar ruwan lemo ta karasa dahuwa

  3. 3

    A zuba farar shinkafa a tray ayi mata shape din hular chef,sai a zagaye ta da wake sannan a karshe a zuba shinkafa mai kalar ruwan lemo a gefe da gefen shinkafa da waken.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

Similar Recipes