Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsminced meat
  2. 3tablespoons oil
  3. 1tablespoon mixed spices
  4. Half onion
  5. 4tarugu
  6. Seasoning to taste
  7. 1shambo
  8. 1teaspoon curry
  9. 1/2teaspoon garlic and ginger paste

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai a pan ki zuba minced meat, ki zuba albasa, da duk kayan hadin ki rage wuta sannan ki zuba ruwa kadan ki rufe. Kina yi kina budewa kina juyawa har sai kin tabbatar ya dahu. Sai ki yi tasting idan dandano bai ji ba ki qara kadan.

    Enjoy!
    (Za a iya ci da shinkafa, taliya, doya ko dankali. Ke komai ma kike so😹)
    Amrah's kitchen

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes