Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke nama kaza na tsane nasa aciki bowl na zuba ginger and garlic paste
- 2
NASA curry, thyme, maggi, yaji, coriander powder, cumin powder, sana nasa mayonnaise na hadesu nasa fridge ma overnight ko kuma ki barshi ma 2h haka
- 3
After 2h sai ki dora oil kan wuta in medium low heat sai ki soya nama aciki
- 4
Gashina ya kamala
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Crispy fried chicken wings and drumsticks
Wana nama soyashi yayi dadi sosai kuma so biyu ake soyawa sabida yayi crispy sosai Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
Falafel and Tahini sauce
#ramadansadaka Wana abici yan Lebanese ne ama kuma yan north American da Indian nacishi sosai , first time danaci shi inace nama ne😂 ana hadashi kuma kamar sandwich ashe wai chickpeas ne kuma is very healthy food sana sauce din kuma da hidi ( sesame seeds) akeyi shi Maman jaafar(khairan) -
Smocked chicken and peper sauce
Hmmm wana gashi kazane mai dadi da mutane Abijan keyi Maman jaafar(khairan) -
Chicken and vegetables sauce
#COOKEVERYPART #WORLDFOODAY Dani da family na munaso vegetables sosai Maman jaafar(khairan) -
-
Soyaye kifi
Na tashi yaw sai naji ina marmari ci kifi shine na soya da kadan naci dayaji kuma naji dadinsa , Allah ya kara rufamuna asiri duniya da lahira yayiwa mazajemu budi na halal mai albarka Maman jaafar(khairan) -
Beef and Peas sauté
#ramadansadaka wana hadin peas da bread ake cinsa a hada shayi ama kina iya cinsa da shikafa, taliya, ko couscous Maman jaafar(khairan) -
-
Smoky Jollof Rice and peppered chicken with plantain
#SallahMeal Na kona biyu banyi jollof rice ba kuma abunda yasa shine oga baicika so jollof rice ba shiyasa bana yawa yisa to se gashi inata marmari shi shine nace to bari nayi koda kadan ne ni da yara muci ama abun mamaki jollof rice din yayi dadi Sosai har oga seda yaci hada nema kari 😂 Maman jaafar(khairan) -
Spinach rice and tandoori chicken
Ina kara ma fiddys kitchen godiya akan recipe din tandoori chicken. Allah ya saka da alkhairi ya kuma biyaki da gidan aljanna Zeesag Kitchen -
OBE Ata (chicken stew)
#WAZOBIA OBE ata miyar Stew ne na yarbawa ga sawki yi kuma ga dadi Maman jaafar(khairan) -
-
Parda chicken fried rice
Wana abici yawanci yan Indian keyisa da biryani rice ama ni senayi nawa da fried rice Maman jaafar(khairan) -
-
-
Fried cauliflower and chicken
Wana abici yana rage kiba inda kinaso ki rage kiba to ki dinga yawa ci cauliflower Maman jaafar(khairan) -
Mackerel fish pepper soup
#mysallahmeal Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Maman jaafar(khairan) -
Chicken and vegetable soup
Dani da family na munaso vegetables sosai musaman maigidana shiyasa a kulu bana rasa su a fridge da vegetables da fruits bana wasa dasu shiyasa nima a kulu nakan nemo hanya sarafasu Maman jaafar(khairan) -
Crispy chicken sauce
# AUTHOR MONTH CELEBRATIONThis recipe is to say a big thank you to all cookpadian that call and show me love in this week, I really appreciate it and I love you All😍💖may GOD bless cookpad, inagodiya Allah ya bar zumuntciHAPPY MONTH CELEBRATION and happy call week Maman jaafar(khairan) -
-
Chickpeas stew
#Nazabiinyigirki wana miyar na yan Indian nai kuma yanada dadi ci , a rayuwata inaso girki sosai bana gajiya da girki Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16133089
sharhai (13)