Kayan aiki

  1. 6potatoes
  2. 1tablespoon melted butter
  3. 1/4 cupwarm milk
  4. 1teaspoon black peper
  5. Salt
  6. 1Onion
  7. 4Tatase
  8. 2attarugu peper
  9. garlic and 1 ginger 2
  10. 1tablespoon curry and thyme
  11. 2maggi
  12. Oil
  13. Fry liver
  14. Mixed vegetables

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere potatoes dinki ki yanka ki dora kan wuta ki barshi ya nuna sosai

  2. 2

    Inda ya nuna sai kiyi mashed dinsa kisa butter, salt, black pepper

  3. 3

    Sana kisa warm milk kiyi mashed sosai komai ya hade sai ki ajiye gefe

  4. 4

    Ma sauce din kuma na dora tukuya kan wuta nasa oil sana nasa chopped onion na soya sama sama sana na zuba jajage tatase, attarugu peper, garlic, ginger na soya har sede oil ya fara fitowa a kanshi sana nasa maggi, curry, thyme

  5. 5

    Inada soyaye liver (hanta) a fridge nasa kadan na barshi ya kara soyuwa ma 3mn sai na sawke

  6. 6

    Sana na dawko mashed potatoes nasa a plate na zuba sauce din a kanshi, na tafasa mixed vegetables kadan na zuba a kanshi

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes