Gurasa Bandashe

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
8 yawan abinchi
  1. 20Gurasa guda
  2. Mai rabin kwalba
  3. Dakakken Kulli-kulli
  4. Yankaken Albasa,tumatir,kokomba da koren tattasai
  5. 10Maggi guda

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Zaki dora ruwan zafi a steamer idan ya fara zafi ki jera gurasar akai ki rufe ta tirara suyi laushi.Sai ki sami faranti ki jera gurasa ki zuba mai akanta,sai Kulli kulli,maggi yankakken albasa,tumatir,koren tattasai da kokomba sai ki kara zuba mai da kulli kulli shikenan sai ci wasu kuma suna kara mayar da ita wuta domin aci da zafi.

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes