Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa 3
  2. Kuli
  3. Tumatur 5
  4. Albasa 1
  5. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki turara gurasarki

  2. 2

    Kisa Mata ya jin kuli

  3. 3

    Tumatur, albasa DA kuma cabbage

  4. 4

    Shknn bandashe y game aci lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
jamilaabubakar
jamilaabubakar @jamilaabubakarj
rannar

Similar Recipes