Sinasir da miyan alayyahu

Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
Gombe
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 2/cups of shinkafan tuwo
  2. 1/2 cupsmilk
  3. 2eggs
  4. 1/2 tbssuger
  5. 1/2 tbssalt
  6. 1ts of yeast and baking pouder
  7. 1/2 cupsflouwer
  8. Oil
  9. Kayan miya and ganyan alayyahu
  10. Maggi and kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly zaki markada shinkafanki sannan ki sa mishi egg kisa milk kisa sugar kisa salt baking powder and yeast ki kauraya guri daya sanann kizo ki sa flower din ki Dan ya dan kama jikinshi daga nan sai kisa a rana yadan tashi kaman 30mint haka sannan kizo kina shafa oil a pan kina soyawa.

  2. 2

    For soup zaki yi greting din kayan miya sannan kizo kisa a pan kisa oil daidai ki dan soyasu sannan kisa ruwa kadan kisa maggi kayan kamshi sannan ki barshi yadan tafasa daga nan sai kisa ganyenki kina soyawa har sai ya soyu done...

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Similar Recipes