Gasashshen tantabara er shila

deezah
deezah @cook_18303651

Er shila nada dadi sosai ina yinshine idan inajin kwadayi.

Gasashshen tantabara er shila

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Er shila nada dadi sosai ina yinshine idan inajin kwadayi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tanta bara
  2. Dandano
  3. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafar ko inkika gyara tanta baranki

  2. 2

    Seki barshi yatsane bayan kinwanke shi da kyau

  3. 3

    Seki kwaba spices da dandano da mangyada

  4. 4

    Seki shafa ajikin tantabaran ko ina yaji

  5. 5

    Sekisa a oven kinayi kina dubawa kina qara ingredients din hara ya gasu se cire

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes